
Bayan da dan Atiku Abubakar, me suna Abba Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar APC.
Lamarin ya dauki hankula sosai.
Inda har sai da Atikun ya fito yace ra’ayin dansa ne ya koka jam’iyyar APC kuma ba zai tursasa masa ra’ayin siyasa ba.
Saidai Rahotanni sun bayyana cewa, a baya, Shugaba Tinubu kamin ya zama shugaban kasa, ya halarci daurin auren dan Atikun da aka yi a Dubai.