Saturday, January 17
Shadow

Atiku ya baiwa shugaban jam’iyyar ADC na jihar Adamawa kyautar mota

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya baiwa shugaban jam’iyyar ADC na jihar Adamawa, Hon. Shehu Yohanna kyautar mota.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Kawayen Amarya a bikin Malika da Abdul M. Shareef

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *