Monday, January 19
Shadow

Kalli Bidiyon kokarin da golan Senegal yayi da ya dauki hankula sosai

Golan Senegal Yehvan Diouf wanda ke wajan fili yayin da ake wasa, ya rikewa bokin aikinsa tsumman goge zufa ya hana ma’aikatan Filin wasan daukarsa.

A wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, an ga golan yana kokawa da ma’aikatan filin yayin da suke ta kokarin kwace tsumman daga hannunsa.

A baya dai, An ga yanda ma’aikatan filin suka dauke tsumman na goge zufar golan Najeriya, Nwabali wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Nan gaba malamannan dake baiwa Buhari kariya cewa zasu yi ba Hisabi>>Inji Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *