Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Bahaushe dake aikin dansanda a kasar Saudiyya

Wannan wani Bahaushene dake aikin dansanda a kasar Saudiyya.

An ganshi yana gayawa wasu Alhazai Hausawa cewa idan suna bukatar taimako su masa magana.

Da yawa sai sam barka suke masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Rarara ya gaisa da gwamnoni yasa mutane nata cewa ya mayar da gwamnonin Abokansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *