
Tauraron dan kwallon Kasar Senegal, Sadio Mane ya bayyana cewa, wannan shine wasansa na karshe a gasar AFCON.
Mane ya bayyana hakane bayan nasarar da Senegal ta samu akan Morocco da ci 1-0.
Saidai yace zai kasance tare da kungiyar kwallon kafar kasar Senegal a koda yaushe dan nuna musu goyon baya.