Wannan wani Kirista ne da ya bayyana cewa, ‘yansanda sun kamashi suka saka masa Ankwa.
Yace ya ga hular fastonsa a kasa, ya duka ya dauka, yana taba hular sai ankwar hannunsa ta kwance.
Lamarin dai ya bayar da mamaki.