Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Mijin Matarnan da ‘ya’yanta da aka wa aika-aika a Dorayi ya je fadar Sarkin Kano dan sarkin ya masa ta’aziyya

Wannan malam Harunane da Akawa matarsa da ‘ya’yansa aika-aika a Dorayi dake Kano yayin da ya je fadar Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II dan sarkin ya masa gaisuwa.

Da yawa dai sun bayyana mamakin ganin cewa ba sarkin ne ya je gidansa ba, shine ya je gidan sarkin dan sarkin ya masa gaisuwa.

Wasu dai sun ce idan su ne ba zasu je ba.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bada gurbin talkafin karatu na ƙasashen waje ga ɗalibai 9 da su ka gama da sakamako mafi girma a jami'ar kimiyya da fasaha ta Dangote da ke Wudil

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *