Tuesday, January 20
Shadow

Munin Laifin wanda suka je Katsina Maulidin Shehu yafi na wanda suka yi aikata-aika a Dorayi Kano a wajan Allah>>Inji Dr. Hussain Kano

Malami me da’awa a kafafen sada zumunta, Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, Munin Laifin wanda suka je Maulidi a Katsina yafi na wanda suka yiwa matar aure da ‘ya’yanta aika-aika a Dorayi Kano.

A cewarsa, masu Maulidi shirka suka aikata su kuma wancan na Kano, Laifi ne suka aikata wanda idan Allah ya ga dama zai iya yafe musu.

Wannan kalamai nasa dai sun jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Fadar Shugaban kasa ta aikawa Sowore sako a Asirce cewa ya goge maganar da yayi akan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *