Friday, May 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Akawa ‘yan kwallon Senegal kyakyawar tarba inda suka yi zagaye da kofin AFCON a kasar

Wannan Bidiyon ‘yan kasar Senegal ne da suka yi zagaye da kofin AFCON da suka ciwo daga kasar Morocco.

An gansu a saman mota suna nunawa ‘yan kasar Kofin.

Dandazon mutane da yawane suka fito dan tayasu murna.

https://twitter.com/i/status/2013729339578134702
Karanta Wannan  Fitsari a tsaye Halal ne, Kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi, Kuma ka karyata ka Mùtù ka shiga jahannama>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *