Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata mata data sacewa Wani Mutum Mazakutarsa

Bidiyon ya yadu a kafafen sada zumunta inda aka ga wata mata da ake zargin ta sacewa wani yaro mazakutarsa.

Matar dai tana neman kudin motane inda take bara shine yaron ya bata Naira 100, daga nan ne ya nemi Mazakutarsa ya rasa.

Jama’a dai sun zagaye matar ina aka ce ta dawowa da yaron mazakutarsa.

Karanta Wannan  An garzaya da jirgin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zuwa kasar Afrika ta Kudu dan sake masa fenti da yi mai wasu sauran kwaskwarima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *