Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Ana ta zagin mu to yau gashi Bahaushe yayi abinda Fulani basu taba yi ba a Dorayi Kano>>Inji Wannan Bafulanin

Wannan Bafulatanin ya bayyana cewa, Ana zaginsu a matsayin Fulani da tayar da zaune tsaye amma ga Bahaushe yayi aika-aikar da bazu iya yi ba.

Ya bayyana hakane a matsayin martani ga aikaaikar da akawa wata mata da ‘ya’yanta a Dorayi Kano.

Yace duk wanda ya sake zagin Fulani sai…..

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya ta gargadi Trump kada ya dauki matakin da zai Tharwatsa Najeriya ta koma kamar kasar Sudan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *