
Wannan wani malamin makaranta ne a Najeriya wanda ya ajiye aikinsa ya koma gasa tsire.
Malamin me suna kolawole Ajayi yace gasa tsiren ya fi masa samun rufin Asiri fiye da aikin da yake.
Saidai ba a Najeriya yake gasa tsiren ba yana yi ne a birnin Landan na kasar Ingila.