Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Mazan dake damuna suna son aurena sun kai dubu biyar>>Inji Jarumar fina-finan kudu, Nkechi Blessing

Tauraruwar fina-finan Kudu, Nkechi Blessing ta bayyana cewa, mazan dake neman aurenta sun kai mutum dubu biyar.

Tace ana ta aika mata sakonnin neman aura kuma ba dama ta canja lambar wayarta saboda ta hadata da facebook.

Karanta Wannan  Ji yanda manajan Otal a Ingila ya kirawa Gwamnan Najeriya daya kama daki a otal din 'yansanda saboda yawan kudin da yaga yana watsi dasu, ya sha ya haukacene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *