Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon abinda ya faru tsakanin malamin Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a jami’ar Northwest University, Kano da sarkin

Bayan kammala karatu, Malamin da ya kotar da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a jami’ar Northwest University, Kano yaki yadda ya baiwa sarkin Hannu su gaisa.

Sarki Sanusi ya tashi inda zai fita daga ajin, ya mikawa Malamin hannu su gaisa, saidai malamin yaki amincewa ya baiwa Sarkin hannu.

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Shugaban ADC David Mark yayi karin haske kan rahotan cewa, yana son Atiku ya fito shugaban kasa, Peter Obi ya masa mataimaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *