Thursday, January 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya kamata Atiku ta taimaki Najeriya kada ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027>>Inji Hakim Baba Ahmad

Tsohon Hadimin shugaban kasa kuma daya daga cikin dattawan Arewa, Hakeem Baba Ahmad ya baiwa Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar shawarar kada ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027.

Ya bayyana cewa wannan shine abu daya mafi muhimmanci da ya ragewa Atiku yawa Najeriya.

Ya bayyana hakane a wata Hira da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda akawa 'yan wasan kasar Senegal a Morocco da ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *