
Rahotanni sun bayyana cewa, Wutar lantarkin Najeriya ta samu matsala.
Hakan na zuwane a karo na 2 a shekarar 2026.
Lamarin ya farune da misalin karfe 12:46 na ranar Juma’a 23 ga watan Janairu.
A shekarar data gabata, wutar Lantarkin Najeriyar ta samu tangarda sau 6