Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Dalilin da Abba ya bayar na komawarsa APC ya sa mutane rike baki

An wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, anga Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na bayyana cewa ba’a ja da Gwamnatin tarayya.

Ya bayyana cewa, kudaden shiga da suke samu daga gwamnatin tarayya ne suke amfani dasu wajan yiwa al’umma aiki.

Wasu sun fassara wannan kalami nasa da cewa, ashe kudi ne suka sanya ya koma jam’iyyar APC din.

Karanta Wannan  Ji Ainahin dalilin da yasa kasar Amurka ta bukaci Gwamnatin Tinubu ta sauke Muhammad Badaru daga Ministan tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *