Rahotanni sun bayyana cewa, wai Sunan Annabi(Sallallahu alaihi Wasallam) ya bayyana a gajimare bayan binne malam Rigi-Rigi.
Wasu masoyan malaminne suka bayyana hakan inda sukace hakan karamace a wajansa.