Ana amfani da man zaitun a gaban mace dan magance matsalar kaikayin gaba ko kuma ace infection.
Ga masu matsalar bushewar gaba, ana iya yin amfani da man zaitun dan magance wannan matsalar. Musamman a yayin jima’i, ana iya amfani da man zaitun a matsayin man da zai karawa ma’aurata jin dadin saduwa.
Hakanan ko da mace lafiyarta qalau, wasu bayanai sun nuna cewa, tana iya yin amfani da man zaitun dan rigakafin infection a gabanta.
Hakanan masana sunce shafa man zaitun a gaban mace yana rage zafin da mata ke fama dashi a lokacin jinin al’ada.
Domin shafa man zaitun a cikin gaban mace, ana iya sakashi akan yatsu biyu a zurasu cikin gaban a shafa.