Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Hausa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa a titi a Madina ya tafi sallah

Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa akan titin Madina inda yace zai je ya sha ruwa yayi Sallah.

Ya tafi ya bar wayar da kudin akan titi dan ya ga ko akwai wanda zai dauka?

Saidai bayan da ya kammala shan ruwan ya koma, ya tarar kudin da ya ajiye ma karuwa suka yi.

Kuma ya tarar da wayarsa ba’a dauka ba

Karanta Wannan  Hana 'yan Najeriya shiga Amurka: Sai da Muka Gargadi Masu zuwa wajan Amurka su bata sunan Najeriya da cewa, idan Amurka ta tashi daukar mataki haddasu abin zai shafa>>Inji Bulama Bukarti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *