Monday, April 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Hausa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa a titi a Madina ya tafi sallah

Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa akan titin Madina inda yace zai je ya sha ruwa yayi Sallah.

Ya tafi ya bar wayar da kudin akan titi dan ya ga ko akwai wanda zai dauka?

Saidai bayan da ya kammala shan ruwan ya koma, ya tarar kudin da ya ajiye ma karuwa suka yi.

Kuma ya tarar da wayarsa ba’a dauka ba

Karanta Wannan  Har yanzu ina nan inata kokarin ganawa da Trump tun bayan Bharazanar da yawa Najeriya>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *