Thursday, August 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake bugawa tsohon IGP Muhammad Adamu rigunan yakin neman zabe

An ga wajan da ake bugawa tsohon shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu rigunan yakin neman zabe.

Ya dai fito takarar neman gwamnan jihar Nasarawa ne.

Bidiyon ya dauki hankula musamman lura da yawan kudaden da aka kashe a wajan.

https://twitter.com/i/status/2030066609235099754
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wata Budurwa ta yi bàtsà a shirin Brekete Family yayin da aka kira ta a waya, sai da kowa ya rike baki saboda abin da ta fada yayi muni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *