Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda baya gamsar da matarsa, akwai yiyuwar zata bi maza>>Inji Alkarmawi

Malam Alkarmawi na Kano ya bayyana cewa, yana da muhimmanci magidanci ya rika gamsar da matarsa.

Yace idan ya zamana magidanci baya iya gamsar da matarsa, a irin hakane a ke samun matan aure na bibiyar maza.

Yace suma mata masu kin yiwa mazansu biyayya, su ji tsoron Allah.

Karanta Wannan  'Yan Arewa da yawa na ta Tururuwa zuwa Gidan tsohon shugaban sojoji da shugaba Tinubu ya sauke, Janar Christopher Musa dan yi masa ban gajiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *