Friday, March 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kori Firaiministan Australia daga wani masallacin Idi da ya kai ziyara

Rahotanni daga kasar Australia sun bayyana cewa, an kori Firaiministan kasar daga wani masallacin Idi da ya je

An ga masallata a masallacin na ta masa ihun bama so da zarginsa da abubuwa daban-daban wanda hakan tasa dole ya fice daga masallacin.

Karanta Wannan  Nine kashin bayan Nasarar Tinubu ya zama shugaban kasa, Kuma idan PDP ta isa ta dakatar dani>>Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *