Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Dubban mutanen da suka fito Sallar Idi a kasar India

Wannan Bidiyon mutanen da suka fito sallar Idi ne a garin shaharanpur dake kasar India

An ga mutane cikin fararen kasa a filin Idin.

Da yawa nata san barka.

https://twitter.com/i/status/2034915142022922677
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Waiku Wane irin mutanene shikenan mutum ba zai yi laifi ba ya tuba? Mu munsan Habu Damusa, Kuma tun kamin hawa mulkin El-Rufai ya tuba, Sheke mutane da yake da kwace a baya ne>>Inji Omar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *