Wednesday, August 12
Shadow

Da Duminsa: An jibge Jami’an tsaro a ofishin INEC dan hana Jam’iyyar ADC Zàngà-zàngà

Rahotanni sun bayyana cewa, an jibge jami’an tsaro a ofishin INEC dake Abuja dan hana jam’iyyar ADC zanga-zanga.

Jam’iyyar ADC ta yi barazanar yin zanga-zanga kan cire sunayen shuwagabannin ta daga shafin INEC.

Dan hakane aka jibge jami’an tsaron.

An ga hotunan jami’an tsaro dauke da muggan makamai da tankokin ruwan zafi zagaye da ofishin INEC.

Karanta Wannan  Ba zamu baiwa Atiku takarar shugaban kasa a 2027 ba, dan kudu zamu tsayar takarar shugaban kasa a PDP>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *