Saturday, April 4
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Bidiyon yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya dauki hankula.

Tinubu ya gaishe da Obasanjo ne a haka a yayin ziyarar da ya kai jihar Ogun.

Wani abinda ya kara daukar hankulan mutane a ziyarar shine yanda aka ga gwamnonin Arewa sun raka shugaba Tinubu din jihar Ogun.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Da kake ta zagin 'yan Fim, Toh matarka kawarmu ce, maza da matan mu 'yan Fim kawayen matarka ne kuma mun ci Arzikin Juna>>MC Ibrahim Sharukhan ya mayarwa da Sheikh Lawal Triumph martani bayan da ya caccaki 'yan Fim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *