Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: An taba min Asiri saida na bar harkar Film Gaba daya, Ali Nuhu ne yasa akai ta saukar Qur’ani har na dawo>>Inji Fati Muhammad

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta bayyana cewa, an taba mata Kurciya har sai da ta bar harkar fim.

Ta bayyana hakane a wata hira da Ali Jita yayi da ita.

Ta bayyana cewa, Saida aka tsayar da kowane fim saida ta dawo sannan aka ci gaba.

Tace Ali Nuhu ne ya sa aka rika sauke Qur’ani sai da ta dawo.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Wutar Lantarkin Najeriya ta lalace akwai yiyuwar kasar ta shiga Duhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *