Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka Sakawa Dangote hular Tinubu amma cikin gaggawa ta cireta

An ga wani Bidiyon nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya cire hular Shugaba Tinubu da aka saka masa cikin gaggawa.

Da yawa dai sun ta yiwa lamarin fassara daban-daban.

Karanta Wannan  Dolene Godswill Akpabio ya sauka ko mu tsigeshi>>Inji Sanata Adams Oshiomhole

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *