Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka Sakawa Dangote hular Tinubu amma cikin gaggawa ta cireta

An ga wani Bidiyon nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya cire hular Shugaba Tinubu da aka saka masa cikin gaggawa.

Da yawa dai sun ta yiwa lamarin fassara daban-daban.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan Dan Bidi'a ya rigamu gidan gaskiya, ba'a cewa, Allah ya jikansa, saidai Sannunmu dai>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *