Friday, June 26
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau Litinin, 6 ga watan Afrilu ya farane akan Naira ₦1,377.80 akan kowace dala.

Idan aka kwatanta da farashin Naira ₦1,380.79 da aka sayar da dalar a ranar Juma’a, Za’a iya cewa darajar Naira ta tashi.

A kasuwar bayan fage kuwa ta Legas, Kano, da Abuja ana sayar da dalar ne akan farashin 1,405 zuwa Naira 1,415

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayar da Umarnin yin Azumi a jiharsa dan Rokon Allah ya magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *