Monday, April 6
Shadow

Da Duminsa: Dan gidan tsohon Shugaban kasa, Yusuf Buhari ya fito takarar Siyasa

Bayan kiraye-kirayen da suka yi yawa, dan gidan Marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Watau Yusuf Buhari ya fito takarar dan majalisar wakilai.

Yana neman wakiltar mazabar Sandamu/Daura/Mai’Adua ne.

Rahotanni sun ce ya sanar da dattawan yankin aniyarsa.

Karanta Wannan  Dama ita harkar fim haka take, ba'a gamata Lafiya>>Inji Aminu J. Town

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *