Monday, September 21
Shadow

Yanzu-Yanzu:Gwamna Abba ya gana da Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya gana da tsohon gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau.

Ganawar tasu ta kasance a sirri.

Saidai rahotonni sun ce bata rasa nasaba da maganar komawar Malam Ibrahim Shekarau jam’iyyar APC.

Ko da a baya an ga yanda Malam Ibrahim Shekarau ya gana da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Peter Obi ya isa wajan taron jam'iyyar ADC a jihar Enugu inda ake tsammanin zai koma jam'iyyar a hukumance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *