Wednesday, November 18
Shadow

Da Duminsa: Dan gidan tsohon Shugaban kasa, Yusuf Buhari ya fito takarar Siyasa

Bayan kiraye-kirayen da suka yi yawa, dan gidan Marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Watau Yusuf Buhari ya fito takarar dan majalisar wakilai.

Yana neman wakiltar mazabar Sandamu/Daura/Mai’Adua ne.

Rahotanni sun ce ya sanar da dattawan yankin aniyarsa.

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda wani dan Najeriya ya sayi Buhun shinkafa ya rabawa mutane kyauta saboda murnar shugaba Tinubu ya nada janar Christopher Musa Ministan tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *