Friday, April 10
Shadow

Kalli Bidiyon Abin Kunya: Yanda wani sojan Najeriya yake fada da wata mace

Wannan Bidiyon na wani soja yana fada da wata mata ya karade kafafen sada zumunta.

Rahotanni sun ce lamarin ya farune a jihar Rivers.

Karanta Wannan  DA DUMI DUMINSA: Ni Zan jagoranci Al'ummar jihar Kano Mu kayar da Gwamnatin kwankwasiyya a 2027, Kwankwaso ba zai iya cin Zaɓen Gwamna a jihar Kano Ba, Sannan Ba Zai kai labari ba a Kano balle a Najeriya- Dr Baffa Bichi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *