Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon Abin Kunya: Yanda wani sojan Najeriya yake fada da wata mace

Wannan Bidiyon na wani soja yana fada da wata mata ya karade kafafen sada zumunta.

Rahotanni sun ce lamarin ya farune a jihar Rivers.

https://twitter.com/i/status/2042144305721081898
Karanta Wannan  Mun yi Namijin kokari wajan kubutar da Daliban jihar Kebbi, Ina jinjinawa jami'an tsaron mu>>Inji Ministan Tsaro, Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *