Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Nafiu Bala da ya kawo Tarnaki a ADC ke shan wahala wajan karanta takardar jawabinsa

Bidiyo ya bayyana na Nafiu Bala Gombe inda aka ga yana karanta takardar jawabinsa da kyar.

Da yawa sun rika tambayar an ya yana da karatu me inganci kuwa?

Wasu kuwa sun rika kiransa da Jahili.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Allah Ma Yace Tara Iyali da yawa Talauci be>>Inji Sheikh Ibrahim Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *