Friday, June 26
Shadow

Farashin Dala a Kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 21 ga watan Afrilu ta kamane akan Naira 1345.47 kan kowace dala.

Farashin ya dan tashi zuwa Naira 1,345.87 akan kowace dala inda daga baya ya koma farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Abuja, Legas da Kano farashin dala ya farane akan Naira 1390 zuwa Naira 1,405.

Karanta Wannan  Dattawan arewa sun buĆ™aci Tinubu ya mayar da Fubara bakin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *