Friday, August 7
Shadow

Da Duminsa:Gwamnati tarayya ta gurfanar da sojojin da take zargin da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Gwamnatin tarayya ta gabatar da sojojin da take zargi da yunkurin yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Jhuyin mulki.

Ana tuhumar sojojin da laifuka 13.

Cikinsu akwai tsohon Janar din sojan kasa da tsohon Sojan ruwa hadda dan sanda da tsohon Ministan man fetur, Timipre Sylva da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Aka warce wayar wannan Faston a kan Titin Birnin Landan yayin da yake daukar kansa hoton Bidiyo yana addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *