Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Nafiu Bala Gombe ana hira dashi a AIT da turanci amma yana bada amsa da Hausa

Nafiu Bala Gombe wanda ke ikirarin shine shugaban jam’iyyar ADC na ainahi ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai.

An ganshi AIT na hira dashi da Turanci amma sai Turancin ya kakare masa kawai sai ya juya ya ci gaba da magana da hausa inda yace Turancin ba yaren ubansa bane.

Karanta Wannan  Sabon Rikici ya kunno kai a jam'iyyar NDC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *