Tuesday, April 21
Shadow

Da Duminsa: Matatar Dangote zata fara hako danyen man fetur

Rahotanni sun bayyana cewa, matatar man fetur ta Dangote zata fara hako danyen man fetur.

Mataimakin Dangote, Devakumar Edwin ne ya bayyana hakan a wata ganawa da aka yi dashi inda yace har sun fara gwajin hako man fetur din.

Yace Hakowar ta Gwaji zata dauki akalla zuwa Sati 3 ko 4.

Yace daga nan kuma zasu fara hako man sosai ta yanda zasu rika sayar dashi ko amfani.

Karanta Wannan  Ana shirin sasanta Kwankwaso da Ganduje da Shekarau 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *