Friday, April 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnati ta fara bin gidaje masu Amfani da Sola tana bukatar a biya Harajin Amfani da sola

A yayin da matsalar rashin wutar Lantarki ta damu Al’ummar Najeriya, suka koma amfani da Solar.

Wani sabon salo shine da aka ga jami’an gwamnati sun fara bi gidaje dake amfani da Solar suna cewa, a basu harajin Amfani da Solar.

Lamarin ya fara a Legas ne inda wani Magidanci yace ba zai biya ba bayan da aka rutsashi aka ce wai sai ya biya Harajin saka Solar.

Bidiyon faruwar lamarin ya karade kafafen sadarwa inda ake ta cece-kuce akai.

Karanta Wannan  Shugaban ADC David Mark yayi karin haske kan rahotan cewa, yana son Atiku ya fito shugaban kasa, Peter Obi ya masa mataimaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *