Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Hudubar Adam A. Zango ta yi aiki a kaina, daga yau na daina nuna matata a kafafen sada zumunta>>Inji Gfresh Al-amin bayan daya kalli sabon fim din Adam A. Zango

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin yace Hudubar Adam A. Zango ta yi aiki akansa inda yace shima daga yau ya daina tallar matarsa a kafafen sada zumunta.

Yace duka abokansa na da mata amma babu wanda yake ganin matansa sai shi sakarai ake ganin matarsa.

Yace ya hau shafinta na Tiktok ya goge Bidiyon data dora sannan wanda take friends dasu ma ya gogesu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda kananan yaran da Gwamnatin Tinubu ta kama saboda sun yi zanga-zangar yunwa ta barsu da yunwa suke rububin biskit a cikin kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *