Friday, July 17
Shadow

Mun Rabu da matatane saboda ita kullun take son a rika yi kuma sau biyu ya mata kadan>>Inji Roby Ekpo

Shahararren ma’aikacin gidan rediyo daga kudancin Najeriya,Roby Ekpo ya bayyana cewa dalilin da yasa suka rabu da matarsa shine baya iya biya mata bukatar aure.

Yace shi ba yaro bane, yayi aure yana da shekaru 37.

Yace matarsa amma kullun take son su rika kwanciyar aure.

Yace amma shi ba zai iya ba inda yace saidai sau biyu a sati amma taki amincewa da hakan.

Yace dole saidai rabuwa suka yi

Karanta Wannan  Tabbas Najeriya na bukatar dauki ka gaggauta zuwa ka ceci kasarnan>>Sabon Shugaban PDP, Tanimu Turaki ya roki Shugaban kasar Amirka, Donald Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *