Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah Sarki, an bata aikin dafa abincin biki, shine ta yi kuskuren dafashi ba ranar Bikin ba, tana ta rokon a zo a siya

Wannan wata me dafa abinci ce da ta yi kuskuren dafa abincin biki da aka bata ta yi ba ranar Bikin ba.

Ta bayyana cewa, tana rokon dan Allah a zo a siya abincin.

Karanta Wannan  DA DUMI DUMI: Mutane Sama da Dubu ɗaya (1,000) Sun karɓi Addinin Musulunci a ƙasar Cameron da ƙasar Chadi,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *