Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan ba zaki yiwa mijinki wanki da Guga ba, to baki shirya zama a gidan Aure ba>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyanawa mata cewa idan ba su shirya yiwa mijinsu wanki da guga ba to basu shirya yin zaman aure ba.

Malam ya bayyana hakane a wajan wani karatunsa inda yace ba wai yana gayawa maza su rika saka matansu wanki da guga bane, yana gayawa mata irin nauyin hakkin mazajensu dake kansu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Magidanci ya kamo Fasto yace ya bashi motarsa, bayan da matarsa ta dauki motarsa ta kaiwa Faston tace ta bashi sadaka ayi aikin coci da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *