Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga wani Saurayi ya je garin da Budurwarsa ke karatu, ya kwace duk wani abu da ya taba sai mata.
An ga ya zuba kayan a Keke Napep ya tafi dasu.
Da yawa sun tausaya mata.