Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Saurayi yaje garin da Budurwarsa ke karatu ya kwace duk wani abu da ya sai mata

Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga wani Saurayi ya je garin da Budurwarsa ke karatu, ya kwace duk wani abu da ya taba sai mata.

An ga ya zuba kayan a Keke Napep ya tafi dasu.

Da yawa sun tausaya mata.

Karanta Wannan  Dattijo Edwin Clark ya rasu yana da shekara 97

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *