Wani Bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta, ya hango tsaffin Gwamnonin Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau da takwaransa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso a cikin jirgin sama.
An ga suna shewa suna tafa hannuwa tare.