
An ga ‘yan wasan Arsenal na ta tsalle suna murna da kaiwa wasan karshe na gasar Championships League.
A yaune suka kai wasan na karshe bayan cin Atletico Madrid da 1-0.
Rahotanni sun ce sun kai shekaru 20 rabonsu da kaiwa wasan karshe na Champions League din.